Alassane Ouattara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Alassane Ouattara
Alassane Ouattara UNESCO 09-2011.jpg
President of the Ivory Coast Translate

Rayuwa
Haihuwa Dimbokro Translate, 1 ga Janairu, 1942 (77 shekaru)
ƙasa Côte d'Ivoire
Yan'uwa
Abokiyar zama Dominique Folloroux-Ouattara Translate
Karatu
Makaranta Drexel University Translate
The Wharton School Translate
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a economist Translate da ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Democratic Party of Côte d'Ivoire – African Democratic Rally Translate
www.avecado.ci
Alassane Ouattara a shekara ta 2017.

Alassane Ouattara (lafazi: /alasan watara/) ɗan siyasan kasar Côte d'Ivoire ne. An haife shi a ran ɗaya ga Janairu a shekara ta 1942 a Dimbokro, Côte d'Ivoire.

Alassane Ouattara shugaban kasar Côte d'Ivoire ne daga shekarar 2011 (bayan Laurent Gbagbo).