Laurent Gbagbo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Laurent Gbagbo
Laurent Gbagbo (2008).jpg
Rayuwa
Haihuwa Gagnoa (en) Fassara, Mayu 31, 1945 (75 shekaru)
ƙasa Côte d'Ivoire
Mazaunin Faransa
Yan'uwa
Yara
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, marubuci da university teacher (en) Fassara
Imani
Addini Catholicism (en) Fassara
Jam'iyar siyasa Ivorian Popular Front (en) Fassara
www.gbagbo.ci/
Laurent Gbagbo a shekara ta 2007.

Laurent Gbagbo (lafazi: /loran gbagbo/) ɗan siyasan kasar Côte d'Ivoire ne. An haife shi a ran talatin da ɗaya ga Mayu a shekara ta 1945 a Gagnoa, Côte d'Ivoire.

Laurent Gbagbo shugaban kasar Côte d'Ivoire ne daga shekarar 2000 (bayan Robert Guéï) zuwa shekarar 2011 (kafin Alassane Ouattara).