Marubuci
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
sana'a, position (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
author (en) ![]() |
Field of this occupation (en) ![]() |
writing (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Nada jerin |
lists of writers (en) ![]() |
ISCO-88 occupation code (en) ![]() | 2451 |
Marubuci masu rubuce rucuce akan tarihi, littattafai, da waƙe.
Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]
Marubuta[gyara sashe | Gyara masomin]
Wasu nau'ikan mutane ne wadandan suke nazari da binciken rayuwa da halayyar jama'ar da suke zaune tare da su, sannan su dabbaka rubutukan su domin fayyace ainahin daidaitacciyar hanya wacce kowa ya kamata yayi.
Marubuta suna da wata baiwa da Allah ya basu, wacce da itane suke iya tsara maganganun da zasu nusar da makarancin rubutun nasu illar wani abu da yayi masa karan tsaye a zuciya.
Marubuci yakan yi tunani irin na mutane da dama, walau bai taba rayuwa a cikin su ba, ko kuma akasin haka.
Marubuci wani madubi ne mai dauke da majigin nazarto wani abu da zai faru ko kuma ya taba faruwa a wani karni na can baya.
©MUKHTAR M NAFSEEN.