Sana’a

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
sana'a
second-order class (en) Fassara da ƙunshiya
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na social position (en) Fassara
Facet of (en) Fassara division of labour (en) Fassara
Karatun ta sociology of occupation (en) Fassara da ikonomi
Has characteristic (en) Fassara aiki

Masana da yawa sun bayyana ra’ayoyinsu a kan abin da ake nufi da sana’a a Bahaushiyar al’ada. Misali: A ra’ayin Yahaya, (2001: 84) cewa ya yi: “Sana’a hanya ce ta amfani da azanci da hikima, a sarrafa albarkatu da ni’imomin da dan Adam ya mallaka don bu}atun yau da kuma” “Sana’a ita ce tushen rayuwar al’umma gaba ]aya, wadda suke dogaro da ita don gudanar da tsarin rayuwa ta yau da kullum”. Shi kuma Sharifai (1990:) ya danganta sana’a da cewa: “Duk wata hanya da mutum yake bi don nema ko samun abinci, abinci yana zuwa ta hanyar ku]i ko wani abin da rayuwa zatta dogara a kai. Kuma wannan hanya ta zama wadda aka gada ce tun iyaye da kakanni, ba wata ba}uwar al’umma ce ta kawo ta.”[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://journal.uaspolysok.edu.ng/thebeam/view/1712022.pdf