Leburanci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
aiki
sociological concept (en) Fassara da economic concept (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na economic activity (en) Fassara
Karatun ta labour economics (en) Fassara, Kimiyyar siyasa da sociology of work (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara occupational stress (en) Fassara
WordLift URL (en) Fassara http://data.thenextweb.com/tnw/entity/labour
Hannun riga da Nishadi da Nishaɗi

Leburanci sana'a ce ko aiki ne na neman kudi da mutane keyi, galibin aikin Leburanci aikin gini ne na gidaje ko wasu gine-gine.

Masu aikin leburanci[gyara sashe | gyara masomin]

Galibin masu aikin Leburanci marasa ne domin aiki ne na ƙarfi wanda baya da ƙarfi ba zai iya ba kuma aiki ne dake buƙutar juriya da jajircewa.

Matsalar aikin Leburanci[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Tsufa da wuri
  2. Kawo ciwon ƙudu da wuya
  3. Tsagewar farar jiki musamman ƙafa da hannu[1]


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.indiahausa.com.ng/2021/01/yadda-za-ku-nemi-aikin-gwamnatin_6.html?m=1[permanent dead link]