Gambiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Gambiya
Republic of The Gambia
Flag of The Gambia.svg Coat of arms of The Gambia.svg
Administration
Head of state Adama Barrow (en) Fassara
Capital Banjul
Official languages Turanci
Geography
Gambia (orthographic projection with inset).svg da LocationGambia.svg
Area 11300 km²
Borders with Senegal
Demography
Population 2,100,568 imezdaɣ. (2017)
Density 185.89 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC±00:00 (en) Fassara
Internet TLD .gm (en) Fassara
Calling code +220
Currency dalasi (en) Fassara
statehouse.gm
Taswirar Gambiya.
Tutar Gambiya.

Gambiya (lafazi: /gambiya/) ko Jamhuriyar Gambiya (da Turanci: The Gambia ko Republic of the Gambia), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Gambiya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 10,689. Gambiya tana da yawan jama'a 2,051,363, bisa ga ƙidayar jama'a a shekara ta 2017. Gambiya tana da iyaka da Senegal. Babban birnin Gambiya, Banjul ne.

Shugaban kasar Gambiya Adama Barrow (lafazi: /adama baro/) ne. Maitamakin shugaban kasar Fatoumata Tambajang (lafazi: /fatumata tamebajaneg/) ce.

Gambiya ta samu yancin kanta a shekara ta 1965, daga Birtaniya.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe