Banjul

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Banjul. Masallacin sarkin Fahad.

Banjul birni ce, da ke a ƙasar Gambiya. Ita ce babban birnin Gambiya. Banjul tana da yawan jama'a 357,238, bisa ga jimillar 2013. An gina birnin Banjul a shekara ta 1816.