Nijar (ƙasa)
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
Take | Taken Ƙasar Nijar (12 ga Yuli, 1961) | ||||
| |||||
Kirari |
«Fraternité, Travail, Progrès» «Fraternity, Work, Progress» «Братство, труд, прогрес» | ||||
Suna saboda | Nijar | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Niamey | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 21,477,348 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 16.95 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma | ||||
Yawan fili | 1,267,000 km² | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mont Idoukal-n-Taghès (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa | Nijar (200 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
French West Africa (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 1960 | ||||
Ranakun huta | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
Cabinet of Niger (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
National Assembly (en) ![]() | ||||
• shugaban Jamhuriyar Nijar | Mohamed Bazoum (7 ga Afirilu, 2011) | ||||
• Firaministan Jamhuriyar Nijar | Ouhoumoudou Mahamadou (3 ga Afirilu, 2021) | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
West African CFA franc (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.ne (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +227 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
17 (en) ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | NE | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | presidence.ne |
Nijar kasa ce tana daya daga cikin kasashen Afrika ta yamma.Tana makwabtaka da kasashe bakwai (Nijeriya, Libya, Aljeriya, Mali, Burkina Faso, Benin, Cadi). Tana da al'umma da ta kai fiye da mutum miliyan sha bakwai(17). Kuma tana da kabilu daban-daban, kamar su: Hausawa, Zabarmawa, Abzinawa Fulani, Kanuri, Bugaje, Barebari, Larabawa, Tubawa, da Gurmawa. Nijar ta na daya daga cikin kasashen kungiyar tattalin arzikin kasashen yammacin Africa (CEDEAO).
Nijar ta samu 'yancin kanta a shekarar 1960 daga Turawan mulkin mallaka na Faransa. Tana da arzikin ma'adanai na cikin kasa kamar Zinariya, da Karfe, da Gawayi, da uranium da kuma Petur.
Al'umman Nijar[gyara sashe | Gyara masomin]
A lissafin kasafin kasa da INS ta fitar [1], a shekara ta 2013 kasar Nijar ta na da al'umma milyan sha bakwai da dubu dari da ashirin da tara da saba'in da shida (17,129,076).
Manyan Birane[gyara sashe | Gyara masomin]

Yankunan Gwamnatin kasar Sune kamar haka:
- Yankin Agadez
- Yankin Diffa
- Yankin Dosso
- Yankin Maradi
- Yankin Tahoua
- Yankin Tillabéri
- Yankin Zinder
- Niamey (Babban birni)
Birane da ke da adadin al'umma samada dubu goma (10,000) akan kidayar shekara ta 2012.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |