Kéita (gari)
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Jamhuriya | Nijar | |||
| Yankin Nijar | Yankin Tahoua | |||
| Sassan Nijar | Kéita (sashe) | |||
| Babban birnin | ||||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 67,304 (2012) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 395 m | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||

Kéita gari ne, da ke a yankin Tahoua, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Kéita. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 57 769 ne.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Wani Raƙumi a gaɓar tekun garin
