Kéita (sashe)
Appearance
Kéita | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Yankin Nijar | Yankin Tahoua | ||||
Babban birni | Kéita (gari) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 337,098 (2012) | ||||
• Yawan mutane | 4.35 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 77,445 km² |
Kéita sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tahoua, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Kéita. Bisa ga kidayar da akayi ashekarar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 303 469[1].
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 6 January 2020.