Nijar (ƙasa)
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
Take | Taken Ƙasar Nijar (12 ga Yuli, 1961) | ||||
| |||||
Kirari |
«Fraternité, Travail, Progrès» «Fraternity, Work, Progress» «Братство, труд, прогрес» | ||||
Suna saboda | Nijar | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Niamey | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 21,477,348 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 16.95 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma | ||||
Yawan fili | 1,267,000 km² | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mont Idoukal-n-Taghès (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa | Nijar (200 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
French West Africa (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 1960 | ||||
Ranakun huta | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
Cabinet of Niger (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
National Assembly (en) ![]() | ||||
• shugaban Jamhuriyar Nijar | Mohamed Bazoum (7 ga Afirilu, 2011) | ||||
• Firaministan Jamhuriyar Nijar | Ouhoumoudou Mahamadou (3 ga Afirilu, 2021) | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
West African CFA franc (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.ne (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +227 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
17 (en) ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | NE | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | presidence.ne |
Nijar ƙasa ce da take a yammaci Afrika, ta yamma.Tana makwabtaka da ƙasashe bakwai (Najeriya, Libya, Aljeriya, Mali, Burkina Faso, Benin, Cadi). Tana da al'umma da ta kai fiye da mutum miliyan sha bakwai(17).Kuma tana da ƙabilu daban-daban, kamar su: Hausawa, Zabarmawa, Abzinawa, Fulani, Kanuri, Bugaje, Barebari, Larabawa, Tubawa, da Gurmawa. Nijar ta na ɗaya daga cikin ƙasashen kungiyar tattalin arzikin ƙasashen yammacin Africa. (CEDEAO). Nijar tana da fadin kasa kimanin 1,270,000Km (490,000sq mi) eta ta biyu 2 a fadin kasa, a kasashan Afirka ta yamma. Wajan 80% nakasar saharah ne, Wajan 22 million mutanan Kasar Nijar musulmai ne [1]
Nijar ta samu 'yancin kanta a shekarar 1960 daga Turawan mulkin mallaka na Faransa. Tana da arzikin ma'adanai na cikin ƙasa kamar Zinariya, da ƙarfe, da Gawayi, da uranium, da kuma Petur.
Al'umman Nijar[gyara sashe | Gyara masomin]
A lissafin kasafin ƙasa da INS ta fitar [1], a shekara ta 2013 ƙasar Nijar ta na da al'umma milyan sha bakwai da dubu ɗari da ashirin da tara da saba'in da shida (17,129,076).
Manyan Birane[gyara sashe | Gyara masomin]

Yankunan Gwamnatin kasar Sune kamar haka:
- Yankin Agadez
- Yankin Diffa
- Yankin Dosso
- Yankin Maradi
- Yankin Tahoua
- Yankin Tillabéri
- Yankin Zinder
- Niamey (Babban birni)
Birane da ke da adadin al'umma samada dubu goma (10,000) akan kidayar shekara ta 2012.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |