Tahoua

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Yara a Tahoua, a shekara ta 2006.

Tahoua gari ne, da ke a yankin Tahoua, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin yankin Tahoua. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 123,373 (dubu dari ɗaya da ashirin da uku da dari uku da saba'in da uku).