Yankin Tahoua
Appearance
| Tahoua (fr) | |||||
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Jamhuriya | Nijar | ||||
| Babban birni | Tahoua | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 3,328,365 (2012) | ||||
| • Yawan mutane | 31.2 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 106,677 km² | ||||
| Sun raba iyaka da | |||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Lamba ta ISO 3166-2 | NE-5 | ||||




Yankin Tahoua takasance daya daga cikin yankin gwamnatin ƙasar Nijar; babban birnin yankin itace Tahoua.

Tahoua na daga cikin yankuna takwas da ake da su a Jamhuriyar Nijar kuma tana da girman murabba'in kilo mita 106,677.
Kidayar da aka gudanar a shekara ta 2001, ta nuna cewa yawan jama'ar yankin sun kai 1,972,729. Kuma yawancinsu Hauwasa da Adarawa da Abzinawa da Larabawa.
Babbar sana'ar wannan yanki ita ce noma da kiwo.
Yankin Tahoua na makwabtaka ta kudanci da jihar Sokoto ta Najeriya da Yankin Gao na kasar Mali ta Yammaci, da kuma yankin Kidal na kasar ta Mali ta Arewa maso Yammaci.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.bbc.com/hausa/news/2010/07/100721_niger_regions
