Yankin Dosso
Appearance
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Jamhuriya | Nijar | ||||
| Babban birni | Dosso | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 2,037,713 (2012) | ||||
| • Yawan mutane | 65.73 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 31,002 km² | ||||
| Sun raba iyaka da | |||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Lamba ta ISO 3166-2 | NE-3 | ||||




Yankin Dosso takasance daya daga cikin yankin gwamnatin ƙasar Nijar; babban birnin yankin itace Dosso.
Yankin Dosso na da girman murabba'in kilo mita 31,002, kuma kidayar da aka yi a shekara ta 2001, ta nuna yawan jama'ar yankin ya kai 1,479,095.
An kasa yankin Dosso zuwa jihohi biyar da suka hada da Boboye da Dogondoutchi da Dosso da Gaya da kuma Loga.
Yankin Dosso na iyaka da jihar Sokoto da Kebbi na Nijeria ta bangaren Kudu maso Gabas da jihar Alibori ta kasar Benin ta Kudanci.
A cikin gida kuma yankin Dosso na iyaka da yankin Tahoua ta Arewa maso Gabas da kuma yankunan Tillabery da Yamai ta Yammaci. Babbar sana'ar yankin Dosso ita ce noma.

