Yankin Tillabéri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yankin Tillabéri
Tillabéri (fr)


Wuri
Map
 14°13′N 1°27′E / 14.22°N 1.45°E / 14.22; 1.45
JamhuriyaNijar

Babban birni Tillabéri (gari)
Yawan mutane
Faɗi 2,722,482 (2012)
• Yawan mutane 30.38 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 89,623 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 NE-6

Yankin Tillabéri (ko Tillabéry) yankin gwamnatin kasar Nijar ce; babban birnin yankin ita ce kuma Tillabéri. Tillabéri an kirkire ta ne a shekarar 1992, lokacin da yankin Niamey aka rabata da yankin yafita daga cikin Niamey kuma aka mayar da Niamey amatsayin Babban Birni.[1]

Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]

  1. According to Statsoid Archived 2009-07-24 at the Wayback Machine: "~1992: Tillabéry Region split from Niamey (whose FIPS code was NG05 before the change). Status of Niamey changed from Region to capital district."