Diffa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Filin wasan Diffa.

Diffa gari ne, da ke a yankin Diffa, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin yankin Diffa. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 48,005 (dubu arba'in da takwas da biyar).