Birnin Gaouré
Appearance
|
| ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Jamhuriya | Nijar | |||
| Yankin Nijar | Yankin Dosso | |||
| Sassan Nijar | Boboye | |||
| Babban birnin | ||||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 52,566 (2012) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Dallol Bosso (mul) | |||
| Altitude (en) | 175 m | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||


Birnin Gaouré ko Birnin N'Gaouré gari ne, da ke a yankin Dosso, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Boboye. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 54,622 ne.

Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Wani amalamke na wucewa ta Masallacin Tcheringi, Birni N'Gaouré
-
Birni N'Gaouré
-
Yara na wasan ƙwallon teburi, Margou Birni N'Gaoure, Nijar
-
Jama'a na ɗibar Ruwa a Rijiya, Margou, Birni N'Gaouré
-
Fanfon Tuka-tuka, Tcheringi, Birni N'Gaouré
