Larabawa
Jump to navigation
Jump to search
عرب | |
---|---|
![]() | |
Religion | |
Musulunci da Kiristanci | |
Related ethnic groups | |
Semitic (en) ![]() |
Larabawa wasu mutane ne dake daga nahiyar Asiya A gabashin duniya. Larabawa sun kasance jarumai ko ince sadaukai na ban mamaki, larabawa mutane ne masu alkibla gami da sanin mutumcin kansu, wannnan dalilin ne yasa Balarabe yake kishin kansa yake kokarin ganin ya kare kansa da 'yan uwansa ta kowace fuska. Ka sani cewa larabawa suna da al'adu kamar yadda kowacce kabila a Duniya tanada irin nata al'adun. Bayan haka larabawa sun kasu gida-gida kuma kowanne bangare akwai Al'adar da sukafi bata kulawa. Bayan haka larabawa suna da yawa sosai acikin duniya.
Taswira mai nuna yankin larabawa kafin zuwan Musulunci.
Adadin Larabawa da inda suke zama a duniya
- Adadinsu ya kai miliyan 420-450
- Arab league = miliyan 400
- A Brazil = 5000,000
- A united state = 3,500,000
- A Isra'el = 1658,000
- A venezuela = 1,600.000
- Iran = 1500,000
- Turkey = 1,700,000