Iraƙi
|
جمهورية العراق (ar) العراق (ar) Republik Iraq (ms) Iraq (ms) Republic of Iraq (en) Iraq (en) | |||||
|
|||||
|
| |||||
|
| |||||
| Take |
Mawtini (en) | ||||
|
| |||||
|
| |||||
| Kirari | «Takbir» | ||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Babban birni | Bagdaza | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 38,274,618 (2017) | ||||
| • Yawan mutane | 87.57 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati |
Larabci Kurdish (en) | ||||
| Addini | Musulunci | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Bangare na | Gabas ta tsakiya da Yammacin Asiya | ||||
| Yawan fili | 437,072 km² | ||||
| Wuri mafi tsayi |
Cheekha Dar (en) | ||||
| Sun raba iyaka da | |||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Mabiyi |
Coalition Provisional Authority (en) | ||||
| Ƙirƙira | 1932 | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Tsarin gwamnati | Jamhuriyar Tarayya da tarayya | ||||
| Gangar majalisa |
Council of Representatives of Iraq (en) | ||||
| • President of Iraq |
Abdul Latif Rashid (en) | ||||
| • Prime Minister of Iraq (en) | Mohammed Shia' Al Sudani (27 Oktoba 2022) | ||||
| Ikonomi | |||||
| Nominal GDP (en) | 207,691,599,310 $ (2021) | ||||
| Kuɗi |
Iraqi dinar (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Suna ta yanar gizo |
.iq (mul) | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | +964 | ||||
| Lambar taimakon gaggawa |
911 (en) | ||||
| Lambar ƙasa | IQ | ||||




Iraƙi (ko Iraƙ); ƙasa ce ta larabawa da ke a nahiyar Yammacin Asiya. Iraƙi ta hada iyaka da ƙasar Turkiya daga arewa, ƙasar Iran daga gabas, Persian Gulf da ƙasar Kuwaiti daga kudu maso gabas, ƙasar Saudiyya daga kudu, ƙasar Jodan daga kudu maso yamma, sai kuma ƙasar Siriya daga yamma.
Babban birnin Iraƙi shi ne Bagdaza kuma shi ne birni mafi girma a
ƙasar.
Ƙasar Iraƙi gida ne ga ƙabilu da dama, irinsu, Mutanen Iraqi, Kurdawa, Mutanen Assyriya, Armaniyawar Iraƙi, Yazidi, Mandaeans, Iranians in Iraq, Shabaks da kuma sauran dumbi sauran tsaunuka da kasa da dabbobi.
Mafi akasari daga mutum mliyan 44 na ƙasar Musulmai ne, sauran addinai kuma sun haɗa da Kiristanci, Yazidism, Mandaeism, Ahl-e Haqq, da kuma Zoroastra.[1][2] Harshen gwamnati na ƙasar shi ne Larabci da kuma Kurdusanci. Sauran sanannun harsuna a yankin sun haɗa da harsunan Neo-Aramaic, Turkanci da kuma harsunan Armeniya.[3]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kogin Mosul
-
Masallacin Imam Ali (AS)
-
Birnin Kirkuk, Iraq
-
Wurin shakatawa na Al-Zawra
-
Masallacin Haydar Khana
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]| Asiya | |||
|
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
| Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
| Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka | |||
.
