Bangladash

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Bangladash (lafazi: /banegeladash/) ko Jamhuriyar jama'ar kasar Bangladash, kasa ne, da ke a nahiyar Asiya. Bangladash tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 147,570. Bangladash tana da yawan jama'a 168,957,745, bisa ga jimillar 2015. Bangladash tana da iyaka da Indiya kuma da Myanmar. Babban birnin Bangladash, Dacca ne.

Shugaban kasar Bangladash Abdul Hamid ne ; firaminista Sheikh Hasina ne.

Bangladash ta samu yancin kanta a shekara ta 1971, daga Pakistan.

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
Map Central Asia.PNG

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabascin Asiya

Map-World-East-Asia.png

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
Map world middle east.svg

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu masao gabasci Aziya
LocationSoutheastAsia.PNG

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleziyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
Map-World-South-Asia.png

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.