Jump to content

Indonesiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Indonesiya
Negara Kesatuan Republik Indonesia (id)
Flag of Indonesia (en) National emblem of Indonesia (en)
Flag of Indonesia (en) Fassara National emblem of Indonesia (en) Fassara


Take Indonesia Raya (en) Fassara

Kirari «Bhinneka Tunggal Ika (en) Fassara»
Suna saboda Indian subcontinent (en) Fassara
Wuri
Map
 2°S 118°E / 2°S 118°E / -2; 118

Babban birni Jakarta
Yawan mutane
Faɗi 275,439,000 (2021)
• Yawan mutane 144.62 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Indonesian (en) Fassara
Addini Musulunci, Protestan bangaskiya, Katolika, Hinduism (en) Fassara, Buddha da Konfushiyanci
Labarin ƙasa
Bangare na MIKTA (en) Fassara, Southeast Asia (en) Fassara, Majalisar Ɗinkin Duniya, ASEAN (en) Fassara da Asia-Pacific Economic Cooperation (en) Fassara
Yawan fili 1,904,570 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Indiya, Pacific Ocean, South China Sea (en) Fassara, Celebes Sea (en) Fassara da Arafura Sea (en) Fassara
Wuri mafi tsayi Puncak Jaya (en) Fassara (4,884 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Indiya (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Dutch East Indies (en) Fassara, United States of Indonesia (en) Fassara, Bone Sultanate (en) Fassara, Tasik (en) Fassara, Q15788609 Fassara, Q3403538 Fassara, Sultanate of Siak Sri Indrapura (en) Fassara, Mempawah Kingdom (en) Fassara da Sultanate of Deli (en) Fassara
Ƙirƙira 17 ga Augusta, 1945:  (Proclamation of Indonesian Independence (en) Fassara)
27 Disamba 1949:  (Dutch–Indonesian Round Table Conference (en) Fassara)
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya
Majalisar zartarwa Government of Indonesia (en) Fassara
Gangar majalisa People's Consultative Assembly (en) Fassara
• President of Indonesia (en) Fassara Joko Widodo (20 Oktoba 2014)
• President of Indonesia (en) Fassara Joko Widodo
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of the Republic of Indonesia (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 1,186,505,455,721 $ (2021)
Kuɗi rupiah (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .id (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +62
Lambar taimakon gaggawa *#06#
Lambar ƙasa ID
Wasu abun

Yanar gizo indonesia.go.id
Majalisar Indonesiya.
Tutar Indonesiya.
girlfriends (samosir island, Indonesia).jpg

Indonesiya ko Jamhuriyar Indonesiya, ƙasa ce, da ke a nahiyar,,Asiya. Indonesiya tana da yawan fili kimani na kilomita araba'i 1,904,569.Indonesiya tana da yawan jama'a kimanin 261,115,456, bisa ga jimillar shekara ta 2014. Indonesiya tana da iyaka da Maleziya, Sabuwar Gini Papuwa kuma da Timo ta Gabas. Babban birnin Indonesiya, Jakarta ce.

Indonesiya ta samu 'yancin kanta ne a shekara ta 1945.

Indonesiya tana da tsibiri.da yawa, fiye da 13,000; manyan tsibirai na Indonesiya, su ne Sabuwar Gini (an raba tare da Sabuwar Gini Papuwa), Borneo (an raba tare da Brunei da Maleziya), Sulawesi, Sumatra kuma da Java. [1] [2] [3]

tasamu yancine a shekarar 1945


Sifirin Jirgin sama

[gyara sashe | gyara masomin]

Jirgin kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Indonesiya gari ne mai kyau, duk da dai akwai wasu gurare da kauye ne ba birni ba.

Akwai kabilu masu dinbin yawa a cikin kasar Indonesiya, wadanda suke cike da al'adu daban-daban.


A kasar Indonesiya sun bama ilimi muhimmancin gaske, ta kuma yanda akwai makarantun boko da na zamani.


A kasar Indonesiya akwai ma'aikatan soja da na 'yan sanda, wadanda suke samar ma da kasar tsaro.

Musulman garin indonesiya sun kai kimanin kashi 87.2% na adadin yawan 'yan garin Indonesiya.

9.9% Kiristanci (7.0% Furorestan; 2.9% Katolika)

1.7% Addinin Hindu

0.7% Addinin Buddha

0.2% Addini Confucius

A cikin kasar Indonisiya akwai namun daji da yawa, amman wanda yafi shahara shi ne giwa.

  1. https://www.indonesia.travel/gb/en/general-information/history
  2. https://www.britannica.com/topic/history-of-Indonesia
  3. https://www.infoplease.com/world/countries/indonesia
Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha