Azerbaijan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Jamhuriyar Azerbaijan
Azərbaycan Respublikası
Flag of Azerbaijan.svg Emblem of Azerbaijan.svg
Azerbaijan (orthographic projection).png
* yaren kasar Azerbaijani
* babban birni Baku
* Shugaban Kasar Yanzu Ilham Aliyev
* fadin kasa 86 600 km2
* Adadin Ruwa % (1،6)%
* yawan mutane 9 574 000[1]2004
* wurin da mutane suke da zama 110،6/km2
'ta samu 'yanci

28 Mayu, 1918
* kudin kasar Manat (AZN)
* banbancin lokaci +4 UTC
* lambar Yanar gizo .az
* lambar wayar tarho ta kasa da kasa +994

Azerbaijan a kasar a Asiya.

Sassan gudanarwa[gyara sashe | Gyara masomin]

Azerbaijan ta kasu zuwa yankinan rayawa 10 da Raion (rayonlar, singular rayon) 65, da birane ko (şəhərlər, daya şəhər) 77 wadanda 12 daga cikinsu gwamnatin taraiya ce ke gudanar dasu.[2] Hakama, Azerbaijan ya hada da yankin (muxtar respublika) na Nakhchivan. Shugaban kasa ne keda alhakin nada gwamnonin yankunan, yayin da gwamnatin Nakhchivan yan majalisun Nakhchivan ke zabar sa.

Absheron Economic Region
Aran Economic Region
Daglig-Shirvan

Ganja-Gazakh
Guba-Khachmaz
Kalbajar-Lachin
Lankaran

Nakhchivan
Shaki-Zaqatala
Upper Garabakh

Anraba Azerbaijan zuwa yankina 10.

Zane zanen[gyara sashe | Gyara masomin]

Zane zanen tarihi a kasar Azerbaijan.

Zanen filin daga a katangar fadar Shaki Khans, karni na 18, a birnin Shaki

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
Map Central Asia.PNG

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabascin Asiya

Map-World-East-Asia.png

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
Map world middle east.svg

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu masao gabasci Aziya
LocationSoutheastAsia.PNG

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleziyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
Map-World-South-Asia.png

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. "Azərbaycanda Əhalinin Sayı Açıqlandı" [Population of Azerbaijan Announced] (in Azerbaijani). 15 December 2014.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. "The State Statistical Committee of the Republic of Azerbaijan, Administrative and territorial units of Azerbaijan Republic". Azstat.org. Archived from the original on 12 May 2011. Retrieved 22 May 2011.
  3. R. Efendi-Azerbaijani fine art, Baku, 1998, p.75