Vietnam
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Việt Nam (vi) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take |
Tiến quân ca (en) ![]() | ||||
| |||||
Kirari |
«Độc lập – Tự do – Hạnh phúc» «Independence – Freedom – Happiness» «Независимост - свобода - щастие» | ||||
Suna saboda |
Nanyue (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Hanoi | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 94,660,000 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 285.39 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Vietnamese (en) ![]() | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Southeast Asia (en) ![]() ![]() | ||||
Yawan fili | 331,690 km² | ||||
Wuri mafi tsayi |
Fansipan (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
South China Sea (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Provisional Revolutionary Government of the Republic of South Vietnam (en) ![]() ![]() | ||||
2 Satumba 1945: Declaration of independence (en) ![]() 2 ga Yuli, 1976: Political union (en) ![]() | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
unitary state (en) ![]() | ||||
Majalisar zartarwa |
Government of Vietnam (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
National Assembly of Vietnam (en) ![]() | ||||
• President of Vietnam (en) ![]() |
Nguyen Phu Trong (en) ![]() | ||||
• Prime Minister of Vietnam (en) ![]() |
Nguyen Xuan Phuc (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
Vietnamese dong (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+07:00 (en) ![]() | ||||
Suna ta yanar gizo |
.vn (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +84 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
113 (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | VN | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | vietnam.gov.vn… |
Vietnam (lafazi: /viyetenam/) ko Jamhuriyar gurguzu na Vietnam ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Vietnam tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 331,231. Vietnam tana da yawan jama'a 94,569,072, bisa ga jimillar shekarar 2016. Babban birnin Vietnam, Hanoi ne.
Vietnam ta samu yancin kanta a shekarar 1945.
Babban sakatare da jam'iyyar gurguzun Vietnam Nguyễn Phú Trọng ne daga 2011. Shugaban Vietnam Trần Đại Quang ne daga shekarar 2016. Firaministan Vietnam Nguyễn Xuân Phúc ne daga 2016.
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleziya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |