Pakistan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pakistan
پاکستان (ur)
پاکستان (pa)
پاڪستان (sd)
پاکستان (ps)
Pakistan (en)
پاکستان (mis)
پاکستان (brh)
Pákistán (brh)
پاکستان (mis)
پاکِستان (ks)
Flag of Pakistan (en) Coat of Arms of Pakistan (en)
Flag of Pakistan (en) Fassara Coat of Arms of Pakistan (en) Fassara


Take Qaumi Taranah (en) Fassara

Kirari «Iman, Ittihad, Nazm (en) Fassara»
Suna saboda Ikhlas (en) Fassara, Punjab (en) Fassara, Khyber Pakhtunkhwa (en) Fassara, Azad Kashmir (en) Fassara, Sindh (en) Fassara da Balochistan
Wuri
Map
 30°N 71°E / 30°N 71°E / 30; 71

Babban birni Islamabad
Yawan mutane
Faɗi 223,773,700 (2021)
• Yawan mutane 253.74 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Urdu (national language (en) Fassara)
Addini Musulunci, Kiristanci, Hinduism (en) Fassara da Ahmadiyya
Labarin ƙasa
Yawan fili 881,913 km²
Wuri mafi tsayi K2 (en) Fassara (8,610)
Wuri mafi ƙasa Arabian Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi British Raj (en) Fassara, presidencies and provinces of British India (en) Fassara da Dominion of Pakistan (en) Fassara
Ƙirƙira 14 ga Augusta, 1947
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati Jamhuriyar Tarayya da parliamentary republic (en) Fassara
Majalisar zartarwa Government of Pakistan (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Pakistan (en) Fassara
• President of Pakistan (en) Fassara Arif Alvi (en) Fassara (2018)
• Firimiyan Indiya Shehbaz Sharif (11 ga Afirilu, 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 348,262,544,719 $ (2021)
Kuɗi Pakistani rupee (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .pk (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +92
Lambar taimakon gaggawa 1122 (en) Fassara, 15 (en) Fassara da 16 (en) Fassara
Lambar ƙasa PK
Wasu abun

Yanar gizo pakistan.gov.pk

Fakistan ƙasa ce da ke, a cikin yankin Kudancin Asiya. Kuma Tana kusa da Indiya, Iran, Afghanistan, da Din. A hukuman ce ana kiran ta Jamhuriyar Musulunci ta Pakistan. Tana da kuma dogo mai tsayi kusa da Tekun Larabawa a kudanci, Pakistan ce ta biyar a yawan jama'a (miliyan 207.77) a Duniya. Ƙasar Pakistan tana da faɗin, ƙasa gaba ɗaya na 880,940 km2 (340,130 sq mi) (gami da yankunan da Pakistan ke riƙe da su na Azad Kashmir da Gilgit Baltistan). Wannan ya sanya Pakistan ta zama ƙasa ta 34 a Duniya. Pakistan ce ƙasa ta bakwai mafi yawan sojoji a Duniya. Babban birnin Pakistan shi ne Islamabad. Kafin shekara ta 1960, Karachi ne, wanda yanzu shine birni mafi girma a ƙasar.

Sunan Pakistan tana nufin ƙasa Mai Tsarki a cikin harshen Farisanci da Urdu.

Alamomin ƙasa[gyara sashe | gyara masomin]

Alamomin ƙasa a Pakistan

Alamomin ƙasar Pakistan (a hukumance)
Dabbar ƙasa Markhor
Tsuntsun ƙasa Chukar
Bishiyar ƙasa Cedrus deodara
Bishiyar ƙasa Jasminum officinale
Dabbar gado ta ƙasa Snow Leopard
Tsuntsun gado na ƙasa Shaheen Falcon
Dabbar ruwa ta ƙasa Indus river dolphin
National reptile Indus Crocodile
Kifin ƙasa Tor putitora
Halittar ƙasa Bufo stomaticus
Kafilfilon Ƙasa Indian purple emperor
Kayan maarin ƙasa Mango
Amfanin gona na ƙasa Sugarcane
Barasar ƙasa Sugarcane juice
Kayan ƙarin kuzari na ƙasa Okra
Abincin ƙasa Pakistani Biryani (Beef)
Wasan ƙasa Field hockey
Adon ƙasa Salwar kameez
Masallacin ƙasa Faisal Mosque
Gidan Tarihi na ƙasa Mazar-e-Quaid
Kogin ƙasa Indus River
Tsaunin ƙasa K2
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha