Jump to content

Islamabad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Islamabad
اسلام آباد‬‎ (ur)


Suna saboda Musulunci da -abad (en) Fassara
Wuri
Map
 33°41′56″N 73°02′13″E / 33.6989°N 73.0369°E / 33.6989; 73.0369
Ƴantacciyar ƙasaPakistan
Administrative territorial entity of Pakistan (en) FassaraIslamabad Capital Territory (en) Fassara
Babban birnin
Pakistan (1966–)
Yawan mutane
Faɗi 1,014,825 (2017)
• Yawan mutane 1,120.12 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 906 km²
Altitude (en) Fassara 490 m-620 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1960
Tsarin Siyasa
• Gwamna Sheikh Ansar Aziz (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 44000
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 051
Wasu abun

Yanar gizo islamabad.gov.pk
Islamabad.

Islamabad birni ne, da ke a yankin Babban birnin tarayyar, a ƙasar Pakistan. Shi ne babban birnin Pakistan. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane miliyan ɗaya. An gina birnin Islamabad a shekara ta 1960.