Kashmir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kashmir


Wuri
Map
 35°N 76°E / 35°N 76°E / 35; 76
Territory claimed by (en) Fassara Indiya da Pakistan
Ƴantacciyar ƙasaSin
Yawan mutane
Faɗi 3,945,000 (1941)
• Yawan mutane 21.92 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Kashmiri
Labarin ƙasa
Yawan fili 68,000 mi²
File:Kashmir region 2008.jpg
Taswirar yankin Kashmir

LOC (Kashmiri : لینے اوف کنٹرول, Duggar: लाइन ऑफ कंट्रोल ), A baya ana rubuta Cashmere, yanki ne a tsakiyar Kudancin Asiya.,A tarihan ce idan akace Kashmir to ana dan ganta wa ne da tsaunukan dake yankin kudu daga yammacin tsaunukan Himalaya. A yau ana dan ganta Kashmir da babban yankin da ya kunshi Jahar Indiya ta Jammu da Kashmir (wadda ta kunshi tuddan Kashmir, Yankin Jammu,da Ladakh), Azad Kashmir da Gilgit–Baltistan (bangaren Pakistan), da kuma Aksai Chin da Trans-Karakoram Tract (bangaren Sin). Babban wajen da shine Kashmir shine Tuddan Kashmir yanki ne dake kasa zagaye da tsaunuka kuma da koramu. Mutane na son wajen saboda saukin rayuwa da kuma yana yi mai kyau wanda yake a wajen. Yankin yana a tsakankanin iyakar kasashen Indiya da Fakistan. Yankin nada fadin kasar sukwaya kilomita 230,166.1 ko (sukwaya mil 89,106). [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kashmir: region, Indian subcontinent". Encyclopædia Britannica. Retrieved 16 July 2016.