Jammu da Kashmir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jammu da Kashmir
جموں و کشمیر
जॅम तु' क'शीर
Flag of Jammu and Kashmir (1952-2019).svg Seal of Jammu and Kashmir color.png
Administration
Head of state Satya Pal Malik (en) Fassara
Capital Srinagar (en) Fassara
Official languages Urdu
Geography
Jammu and Kashmir in India (de-facto) (claims hatched).svg
Area 222236 km²
Borders with Himachal Pradesh da Punjab (Indiya)
Demography
Population 12,541,302 imezdaɣ. (2011)
Density 56.43 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+05:30 (en) Fassara
jkgad.nic.in
Tutar Jammu da Kashmir

Jammu da Kashmir tsohuwar jiha ce (zuwa 2019), yau yanki ne a ɓangaren Arewa mai nisa ta kasar Indiya. Jihar ta mamaye fadin kasa adadin sukwaya mil 39,179 (wato kilomita 101,473.1) kuma mafi yawanci a yankin tsaunukan Himalaya. Idan aka kwatanta da fadin kasa to jihar Jammu da Kashmir tafi Masarautar Bhutan amma batakai kasar Suwizalan ba. Jammu da Kashmir ta fada mulkin mallaka na Birtaniya a 1860. Jammu da Kashmir tayi iyaka Jan jahohin Himachal Pradesh da ta Punjab a ƙasar Indiya daga kudu da kuma Jamhuriyar Jama'ar Sin daga daga arewa da gabas sai kuma daga yammaci inda tayi iyaka da kasar Pakistan. Akwai rikici akan yankuna a jihar Jammu da Kashmir tsakanin kasashen Sin, Pakistan da Indiya.

Addini[gyara sashe | Gyara masomin]

Addinai a Jihar Jammu da Kashmir . Addinin Musulunci na mafi girma a jihar Jammu da Kashmir inda kaso 67% na mutanen jihar Musulmai na, sannan kuma mutanen yankin Kashmir adadin mabiya Musulunci yakai 97%,

Yankuna[gyara sashe | Gyara masomin]

Jammu da Kashmir ta kunshi yankuna uku sune, Jammu, Kashmir da kuma Ladakh].