Himachal Pradesh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Himachal Pradesh
हिमाचल
ہماچل پردیش
ཧི་མ་ཅལ་མངའ་སྡེ།
Administration
Head of state Acharya Dev Vrat (en) Fassara
Capital Shimla (en) Fassara
Geography
Himachal Pradesh in India (claimed and disputed hatched).svg
Area 55780 km²
Borders with Uttarakhand, Punjab (Indiya), Haryana da Jammu and Kashmir (en) Fassara
Demography
Population 6,864,602 imezdaɣ. (2011)
Density 123.07 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+05:30 (en) Fassara
himachal.nic.in
Taswirar yankunan jihar Himachal Pradesh.

Himachal Pradesh jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 55,673 da yawan jama’a 6,864,602 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1971. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Shimla ne. Bandaru Dattatreya shi ne gwamnan jihar. Jihar Himachal Pradesh tana da iyaka da jihohin uku (Jammu da Kashmir da Ladakh a Arewa, Punjab a Yamma, Haryana a Kudu maso Yamma, Uttar Pradesh a Kudu, Uttarakhand a Kudu maso Gabas) da ƙasar ɗaya (Sin a Arewa).