Assam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Assam
আসাম
অসম
ଆସାମ
ཨཱསཱམ།
Seal of Assam.svg
Administration
Head of state Banwarilal Purohit (en) Fassara
Capital Dispur (en) Fassara
Geography
Assam in India (claimed and disputed hatched).svg
Area 78438 km²
Borders with Nagaland, Arunachal Pradesh, Manipur, Meghalaya, Tripura, Bengal ta Yamma da Mizoram
Demography
Population 31,205,576 imezdaɣ. (2011)
Density 397.84 inhabitants/km²
Other information
assam.gov.in
Taswirar yankunan jihar Assam.

Assam jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 78,438 da yawan jama’a 31,169,272 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1950. Babban birnin jihar Dispur ne. Birnin mafi girman jihar Guwahati ne. Jagdish Mukhi[ shi ne gwamnan jihar. Jihar Assam tana da iyaka da jihohin shida (Arunachal Pradesh a Arewa, Nagaland da Manipur a Gabas, Meghalaya, Tripura da Mizoram a Kudu, Bengal ta Yamma a Yamma) da ƙasashen biyu (Bhutan a Arewa, Bangladesh a Kudu).