Uttarakhand

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Uttarakhand
उत्तराखंड
Uttarakhand
Administration
Head of state Krishan Kant Paul (en) Fassara
Capital Dehradun
Geography
Uttarakhand in India (disputed hatched).svg
Area 53566 km²
Borders with Uttar Pradesh, Himachal Pradesh, Haryana da Far-Western Development Region (en) Fassara
Demography
Population 10,086,292 imezdaɣ. (2011)
Density 188.3 inhabitants/km²
Other information
uk.gov.in
Taswirar yankunan jihar Uttarakhand.

Uttarakhand jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 53,483 da yawan jama’a 10,086,292 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 2000. Manyan biranen jihar su ne Dehradun da Gairsain. Birnin mafi girman jihar Dehradun ne. Baby Rani Maurya shi ne gwamnan jihar. Jihar Uttarakhand tana da iyaka da jihohin biyu (Uttar Pradesh a Kudu da Himachal Pradesh a Yamma da Arewa maso Yamma) da ƙasa biyu (Sin a Arewa, Nepal a Gabas).