Chhattisgarh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Chhattisgarh
छत्तीसगढ
Administration
Head of state Anusuiya Uikey (en) Fassara
Capital Raipur (en) Fassara
Official languages Harshen Hindu da Chhattisgarhi (en) Fassara
Geography
Chhattisgarh in India.svg
Area 135194 km²
Borders with Madhya Pradesh, Maharashtra, Odisha, Jharkhand, Uttar Pradesh, Telangana da Andhra Pradesh
Demography
Population 25,545,198 imezdaɣ. (2011)
Density 188.95 inhabitants/km²
Other information
chhattisgarh.nic.in
Taswirar yankunan jihar Chhattisgarh.

Chhattisgarh jiha ce, da ke a tsakiyar ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 135,191 da yawan jama’a 29,000,000 (in ji kimantar shekarar 2020). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 2000. Babban birnin jihar Naya Raipur ne. Birnin mafi girman jihar Raipur ne. Anusuiya Uikey shi ne gwamnan jihar. Jihar Chhattisgarh tana da iyaka da jihohin shida : Madhya Pradesh a Arewa maso Yamma, Uttar Pradesh a Arewa, Jharkhand a Arewa maso Gabas, Maharashtra a Kudu maso Yamma, Telangana da Andhra Pradesh a Kudu.