Manipur

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Manipur
मणिपुर
Administration
Head of state Najma Heptulla (en) Fassara
Capital Imphal (en) Fassara
Geography
Manipur in India (claimed and disputed hatched).svg
Area 22327 km²
Borders with Assam, Nagaland, Mizoram da Chin State (en) Fassara
Demography
Population 2,855,794 imezdaɣ. (2011)
Density 127.91 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+05:30 (en) Fassara
manipur.gov.in
Taswirar yankunan jihar Manipur.

Manipur jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 22,327 da yawan jama’a 2,855,794 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1972. Babban birnin jihar Imphal ne. Najma Heptulla shi ne gwamnan jihar. Jihar Manipur tana da iyaka da jihohin uku (Nagaland da Arewa, Mizoram a Kudu da Assam a Yamma) da ƙasar ɗaya (Myanmar a Gabas).