Jump to content

Kerala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kerala
കേരളം (ml)


Wuri
Map
 10°00′N 76°18′E / 10°N 76.3°E / 10; 76.3
ƘasaIndiya

Babban birniThiruvananthapuram (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi34,523,726 (2017)
 Yawan mutane888.34 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiMalayalam
Labarin ƙasa
Bangare naIndiya
Yawan fili38,863 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Larabawa
Wuri mafi tsayiAnamudi (en) Fassara (2,695 m)
Wuri mafi ƙasaKuttanad (en) Fassara (−2 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiMadras State (en) Fassara da Travancore-Cochin (en) Fassara
Ƙirƙira1 Nuwamba, 1956
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiunicameralism (en) Fassara
Majalisar zartarwaCouncil of Ministers of Kerala (en) Fassara
Gangar majalisaKerala Legislative Assembly (en) Fassara
 Shugaban ƙasaRajendra Arlekar (en) Fassara (2 ga Janairu, 2025)
 Chief Minister of Kerala (en) FassaraV. D. Satheesan (en) Fassara (18 Mayu 2026)
Ikonomi
KuɗiIndian rupee (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2IN-KL
Wasu abun

Yanar gizokerala.gov.in
Facebook: keralainformation Twitter: iprdkerala Edit the value on Wikidata
Taswirar yankunan jihar Kerala.
Samarin sunyi shiegan Al adah a kerala
Al adun kerala

Kerala jiha ce, da ke a Kudancin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 38,863 da yawan jama’a 33,387,677 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin jihar Thiruvananthapuram ne. Birnin mafi girman jihar Kochi ne. Arif Mohammad Khan shi ne gwamnan jihar. Jihar Kerala tana da iyaka da jihohin biyu: Karnataka a Arewa da Arewa maso Gabas, da Tamil Nadu a Gabas da Kudu.