Bengal ta Yamma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Bengal ta Yamma
পশ্চিমবঙ্গ
Administration
Head of state Keshari Nath Tripathi (en) Fassara
Capital Kolkata
Official languages Bengali (en) Fassara da Turanci
Geography
West Bengal in India (claimed and disputed hatched).svg
Area 88752 km²
Borders with Assam, Sikkim, Bihar, Odisha, Jharkhand, Rajshahi Division (en) Fassara, Rangpur Division (en) Fassara da Khulna Division (en) Fassara
Demography
Population 91,276,115 imezdaɣ. (2011)
Density 1,028.44 inhabitants/km²
Other information
wb.gov.in
Taswirar yankunan jihar Bengal ta Yamma.

Bengal ta Yamma jiha ce, da ke a Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 88,752 da yawan jama’a 91,347,736 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1950. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Kolkata ne. Jagdeep Dhankhar shi ne gwamnan jihar. Jihar Bengal ta Yamma tana da iyaka da jihohin da yankunan biyar (Assam, Bihar, Jharkhand, Odisha da Sikkim) da ƙasa uku (Bangladesh, Bhutan da Nepal).