Bangladesh
Appearance
Bangladesh | |||||
---|---|---|---|---|---|
গণপ্রজাতন্ত্রী বাংলাদেশ (bn) বাংলাদেশ (bn) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | Amar Sonar Bangla (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Beautiful Bangladesh» «Bangladesh Godidog» | ||||
Official symbol (en) | Nymphaea nouchali (en) | ||||
Suna saboda | Bangla | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Dhaka | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 171,466,990 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 1,161.94 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Bangla | ||||
Addini | Musulunci, Hinduism (en) , Buddha da Kiristanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | South Asia (en) | ||||
Yawan fili | 147,570 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Bay of Bengal (en) | ||||
Wuri mafi tsayi | Mowdok tiang (en) (1,054 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Bay of Bengal (en) (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 26 ga Maris, 1971 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Westminster system (en) da parliamentary republic (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Bangladesh (en) | ||||
Gangar majalisa | Jatiya Sangsad (en) | ||||
• President of Bangladesh (en) | Mohammad Shahabuddin (en) (24 ga Afirilu, 2023) | ||||
• Prime Minister of Bangladesh (en) | Muhammad Yunus (8 ga Augusta, 2024) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of Bangladesh (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 416,264,802,185 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Bangladeshi taka (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo | .bd (mul) da .বাংলা (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +880 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) | ||||
Lambar ƙasa | BD | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | bangladesh.gov.bd | ||||
Bangladesh (lafazi: /banegeladesh/) ko Jamhuriyar jama'ar kasar Bangladesh, ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Bangladesh tana da yawan fili kimanin kilomita araba'i 147,570. Bangladesh tana da yawan jama'a 168,957,745, bisa ga jimillar kadayan shiekara ta 2015. Bangladash tana da iyaka da Indiya kuma da Myanmar. Babban birnin Bangladesh, Dhaka ne.
-
masallacin Darasbari
-
Baitul Mukarram Mosque in Dhaka, Bangladesh
-
Sallar juma'a a masallacin Baitul Mukarram a Dhaka, Bangladesh
-
Pancha Ratna Govinda Temple, Bangladesh
-
Baitul Mukarram Mosque, Bangladesh
-
Baitul Mukarram Mosque, Bangladesh
-
Hardinge Bridge, Bangladesh
-
Tafiya ta kwale-kwale
-
Ratagul Bangladesh
-
Gurin tarihi na Vashu Bihar
Shugaban kasar Bangladesh Ziaur Rahman ne ; firaminista Sheikh Hasina ne.Suna da ingantanccen harka banki da muamala mai kyau ga baki.
Bangladesh ta samu yancin kanta a shekara ta 1971, daga Pakistan.
Al'adu
[gyara sashe | gyara masomin]-
Manomi yana huda
-
Noma a kasar Bangladesh
-
Kabarin Rohanpour
-
Wurin bautar Krishna pur
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.