Tajikistan
Appearance
|
Ҷумҳурии Тоҷикистон (tg) Тоҷикистон (tg) | |||||
|
|||||
|
| |||||
|
| |||||
| Take |
National anthem of Tajikistan (en) | ||||
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Babban birni | Dushanbe | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 9,504,000 (2021) | ||||
| • Yawan mutane | 66.42 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati |
Tajik (mul) | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 143,100 km² | ||||
| Wuri mafi tsayi |
Ismoil Somoni Peak (en) | ||||
| Wuri mafi ƙasa | Syr Darya (300 m) | ||||
| Sun raba iyaka da |
| ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Mabiyi |
Tajik Soviet Socialist Republic (en) | ||||
| Ƙirƙira |
27 Oktoba 1924 16 Oktoba 1929 9 Satumba 1991: (Independence Day (en) | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Tsarin gwamnati |
presidential system (en) | ||||
| Gangar majalisa |
Supreme Assembly (en) | ||||
| • president of Tajikistan (en) |
Emomali Rahmon (en) | ||||
| • Prime Minister of Tajikistan (en) |
Kokhir Rasulzoda (en) | ||||
| Majalisar shariar ƙoli |
Supreme Court of Tajikistan (en) | ||||
| Ikonomi | |||||
| Nominal GDP (en) | 8,937,805,347 $ (2021) | ||||
| Kuɗi |
Tajikistani somoni (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Suna ta yanar gizo |
.tj (mul) | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | +992 | ||||
| Lambar taimakon gaggawa | *#06# | ||||
| Lambar ƙasa | TJ | ||||

Tajikistan ko kuma Tarayyar Tajikistan, kasar ce da ke yankin Tsakiyar Asiya. Babban birnin kasar itace kuma birni mafi girman a kasar itace Dushanbe, wanda ke dauke da mutane kimanin fiye da mutum miliyan daya da dubu dari biyu (1.2).[1] Tajikistan tana da iyaka da kasar Afghanistan daga kudu, kasar Uzbekistan daga yamma, kasar Kyrgyzstan daga arewa, da kuma kasar China daga gabas. Ta dan rabu da kasar Pakistan ne daga Kusurwar Wakhan na kasar Afganistan. Yawan mutanen kasar sun zarce miliyan 11.[2][3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.





Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Dušanbe (City, Tajikistan) - Population Statistics, Charts, Map and Location". www.citypopulation.de (in Turanci). Archived from the original on 13 November 2024. Retrieved 2026-02-15.
- ↑ "World Bank Open Data". World Bank Open Data. Retrieved 2026-03-07.
- ↑ "Tajikistan Population (2025)". Worldometer (in Turanci). Retrieved 2025-06-25.
| Asiya | |||
|
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
| Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
| Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka | |||
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
