Kiristancìì

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Kiristanci)
Jump to navigation Jump to search
Baibûl mai tsarki da gicciye
Latin Cross.svg

Kiristanci addini ne na Nasara wanda suka yada shi a kowane lungu na Duniya ta hanyar yaki, da wa'azi ga duk jama'ar da suka tunkara. Addini wanda mutane sukayi imanin cewar Allah Guda ne ama sun fi bada fifikon cewar Yesu almasih wanda a Addinin Musulunci ake ambatar sa Annabi Isa (A.S) wai shi da ne ga Uba a inda su ke cewar an aiko shi ne don ya shafe ma mutane zununbansu. Kiristoci sun dogara ne ga Injila wato Baibûl a duk abinda sukeyi. Kiristanci addini ne wanda yayi kaurin suna a Duniya kuma ya na kumshe da Darikoki da dama kamar su: Katolika, Protestan da sauran su.