Kirista

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
coci inda kiristoci ke bauta
Garin Nazareth ance nanne mahaifar Yesu
Taswirar inda kiristoci suke a duniya 2014
tushen kirista

Kirista ko Kiristoci su ne mutanen dake bin addinin Kiristanci, wanda suka yi imanin cewa Isah Almasihu shi ne ubangijinsu, amma sai dai a addinai kamar su Musulunci da Yahudanci sun dauki Isah Almasihu ne a matsayin ɗan Adam kamar kowa kuma a Musulunci suna ganinsa ne a matsayin Annabi shi ne Annabi Isah. A Yahudanci kuma a matsayin wani babban Malaminsu. Akwai jimillar Kiristoci biliyan 2.6 a duniya a 2020.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]