Annabi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Kalmar Annabi an samo ta ne daga kalmar Larabci watoالنبي kuma tana nufin mutum wanda da musulmai sukai imani cewar Allah yana aiko mala'ika Jibrilu a gare shi Kuma a yaran larabci tana nufin mutum wanda mai bada labari A ƙasashen Hausa kalmar tana nufin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama a duk lokacin da aka faɗeta ba tare da ansa sunan wani Annabi ba a gaban kalmar misali mutum yace Annabi yace to abin da zai zo zuciyar mai saurare yana nufin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama

--Annabawa a Muslunci--