Tauhidi
Appearance
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
Islamic term (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
![]() | ||||
Bayanai | ||||
Ƙaramin ɓangare na |
monotheism (en) ![]() | |||
Bangare na |
al-Sirat al-Mustaqim (en) ![]() ![]() | |||
Amfani |
bauta a musulunci, Zikiri, Dua (en) ![]() ![]() ![]() | |||
Facet of (en) ![]() |
iman (en) ![]() ![]() | |||
Sunan asali | تَوْحِيدٌ، اَلتَّوْحِيدُ | |||
Vocalized name (en) ![]() | تَوْحِيدٌ، اَلتَّوْحِيدُ | |||
Addini | Musulunci da Sufiyya | |||
Suna saboda |
monotheism (en) ![]() | |||
Yaren hukuma | Larabci | |||
Al'ada |
Islamic culture (en) ![]() ![]() ![]() | |||
Harshen aiki ko suna |
Larabci da multiple languages (en) ![]() | |||
Commemorates (en) ![]() |
al-Wahid (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | |||
Present in work (en) ![]() | Al Kur'ani, Hadisi da Tafsiri | |||
Wuri | ||||
|


Tauhidi: Itace kudurce Imani da kadaita Allah shi kadai, wato mutum ya yarda da Allah mahallici shi kadaine, kuma shi ya halicci kowa da komai. Kuma da imani da dukkanin Manzanni da Annabawan da Allah ya aiko su domin su karantar da mutane addini musulunci.
Rabe-raben Tauhidi:
[gyara sashe | gyara masomin]Tauhidi shine kadaita Allah SWT, a cikin abubuwa uku :
- [Tauhidur-rububiyya] wato kadaita Allah a cikin aiyukansa, shi kadai yayi halitta, shi kadai ya mallaki halitta, shi kadai yake gudanar da halitta, bashi da abokin tarayya, a cikin haka.
- Tauhidul-uluhiyya wato babu wanda ya cancanci bauta bisa gaskiya, sai Allah shi kadai.
- Duk Tauhidul-Asmaa'i wassafati, wato kadaita Allah taala, a cikin sunayan sa, da siffofinsa, wadanda sukazo a cikin Alkurani Mai girma da hadisai ingantattu.
Yarda da Gamsuwa Da Amincewa cewa Dukkan Labaran da Allah ya bayar, Ko Annabi S.A.W ya bayar, gaskiya ne, babu ja ko inke, haka dukkan hukuncin da Allah ya yanke, a Alkurani Mai girma, ko hadisai ingattatu, adalci ne.