Jerin sunayen Allah a Musulunci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin sunayen Allah a Musulunci
set of theonyms (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na title of a particular person or being (en) Fassara

Sunayen Allah ƙyawawa guda casa'in da tara (99)

Walilla'hil sama'ul husna, faduhubiha:

Larabci Hausa
1 Huwallahullaziy la'ilaha illaa huwa Shi ne Allah wanda babu wani abin bautawa da gaskiya sai shi
2 Arahma'nu Mai jin kan muminai da kafirai a duniya
3 Alrahimu Mai jin kan muminai kadai a lahira
4 Almaliku Mamallaki
5 Alkuddusu Tsarkakken sarki
6 Alsalamu Mai amintarwa
7 Almuminu Amintaccen sarki
8 Almuhaiminu Mai shaida aikin bayi
9 Al'Azizu Mabuwayi
10 AlJabbaru Mai gyara bayinsa
11 Almutakabbiru Mai girman girma
12 Alkhaliku Mahaliccin halitta
13 AlBari'u Mahalicci
14 AlMusawiru Mai suranta mahaifa
15 AlGaffaru Mai gafara
16 AlKahhaaru Mai rinjaye
17 AlWahhaabu Mai kyauta
18 AlRazzaaku Mai azurtawa
19 AlFattaahu Mai budawa bayi
20 AlAlimu Masani
21 AlKabidhu Mai damkewa
22 AlBasidu Mai shimfida arziki
23 AlKhafidhu Mai sunkuyarwa
24 Al Rafi'u Mai daukakawa
25 AlMu'izzu Mabuwayin sarki
26 AlMuzillu Mai kaskantarwa
27 AlSami'u Mai ji
28 AlBasiru Mai gani
29 AlHakmu Mai hukunci
30 Aladalu Mai adalci
31 AlLadifu Mai tausasawa
32 AlKhabiru Masanin halittarsa
33 AlHalimu Mai juriya
34 AlAzimu Mai girman daraja
35 AlGafuru Mai gafartawa bayinsa
36 AlShakuru Sarki abin godewa
37 AlAliyu Madaukaki
38 AlKabiru Mai girman lamari
39 AlHafizu Mai kiyayewa
40 AlMukitu Mai ciyarwa
41 AlHasibu Mai iyakancewa
42 AlHalilu Mai girman girma
43 AlKarimu Mai madaukakin girma
44 AlRakibu Mai tsinkayarwa
45 Almujibu Mai amsawa
46 AlWasiu Mai yalwatawa
47 AlHakimu Mai hikima
48 AlWadudu Masoyi
49 AlMajidu Mai cikakkiyar siffa
50 AlBa'isu Mai aiko Manzanni
51 AlShahidu Mai shaida komai
52 AlHakku Matabbacin gaskiya
53 AlWakilu Mai isarwa
54 AlKawiyu Matabbaci
55 AlMatinu Mai karfi
56 AlWaliyu Mai jibintarwa
57 AlHamidu Macancancin yabo
58 AlMuhsiy Mai iyakancewa
59 AlMubdiy Mai bayyanawa
60 AlMufidu Mai komarwa
61 AlMuhyiy Mai rayawa
62 AlMumitu Mai kashewa
63 AlHayyu Rayayyen Sarki
64 Alkayyumu Madawwami
65 AlWaajidu Mai bayarwa
66 AlMasjidu Mai daukakawa
67 AlWahidu Makadaici
68 AlSamadu Abin nufi da bukata
69 AlKadiru Mai iko
70 AlMuktadiru Mai iko da komai
71 AlMukaddimu Mai gabatarwa
72 AlMuakhkhiru Mai jinkirtawa
73 AlAuwalu Na farko
74 AlAkhiru Marashin karshe
75 AlZahiru Mabayyani
76 AlBadinu Boyayye
77 AlWasiy Majibincin lamari
78 AlMula'aliy Madaukaki
79 AlBarru Mai kyautatawa
80 AlTauwabu Mai karbar tuba
81 AlMu'akimu Mai ukuba
82 Al Afuwu Mai rangame
83 Al Raufu Mai tausasawa
84 Malikul Mulki Mamallakin mulki
85 ZUljalali Wal'Ikrami Ma'abocin girma da girmame-girmame
86 AlMuksidu Mai adalci
87 AlJaami'u Mai tara kowa
88 Alganiyu Mawadaci
89 Al Mugniyu Mai wadatarwa
90 AlMani'u Mai hanawa
91 Al Dha'ru Mai cutar da mai cutarwa
92 Al Naafiu Mai amfanarwa
93 Al Nuru Mai haskakawa
94 Al Hadiy Mai shiryawa
95 Al Badiu Makagi
96 Al Bakiy Wanzajje
97 Al Warisu Magaaji
98 Alrashidu Mai shiryawa
99 AlSaburu Mai hakuri