Sufiyya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sufiyya
Mai kafa gindi Muhammad
Classification
Sunan asali الْتَّصَوُّف
Practiced by Musulmi da ummah (en) Fassara
Caliphate Nasiru Kabara

Sufiyya, Suffanci, ko Taṣawwuf[1] (larabci|الْتَّصَوُّف; sunan mabiyi: larabci|صُوفِيّ}} ṣūfiyy / ṣūfī, ko مُتَصَوِّف mutaṣawwif), ana fassara ta amatsayin "Gudun Duniya" a Musulunci",[2][3][4][5][6] Wanda ya tattaru akan bin al'ada da rukunai"[7] wanda yafara tun farkon tarihin muslunci,[5][8][9] masu bin Suffanci su ake kira da "Sufaye" ko "Sufi" : larabci|صُوفِيَّة ṣūfiyyah; ko صُوفِيُّون}} ṣūfiyyūn; da مُتَصَوُّفََة mutaṣawwifah; مُتَصَوُّفُون mutaṣawwifūn).[5]

Ana ganin suffanci ne aka fara samu acikin nau'ukan karkasuwan mabiya addinin musulunci a Duniya, Wanda ake ganin kalmar ana amfani da ita ne wajen 'yan dariku na tijjaniyya ko kuma na kadiriyya, wasu nace wa Wanda kaji ana mai lakabi da wannan kalmar mutum ne Wanda ya ma Duniya kaura (ZUHUDU) ya fiskanci Hanyar tsira Kadai.[10]

A tarihi akwai sufaye da dama acikin dariku daban-daban, ko "Umurni" – Wanda wani babban shehi ya jagoranta da ake kira da wali wanda kebin irin koyarwar magabatansa har zuwa ga Manzon Allah Muhammad SAW.[11] kuma sufaye kan taru dan (majalisi) ko wuraren taron da ake kira da zawiyya. Suna kokarin yin ihsani (inganta ibadah), kamar yadda hadisi ya nuna: "Ihsani shine ka bauta wa Allah kamar kana ganinsa; in baka ganin sa, tabbas Yana ganinka."[12] Sufaye naganin Manzon Allah (Muhammad) amatsayin al-Insān al-Kāmil, wato wani dan'adam da baya laifi mai tattare da dabi'u daga Ubangiji, kuma shine abin koyi Shugaba na asali.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named qamar
  2. Martin Lings, What is Sufism? (Lahore: Suhail Academy, 2005; first imp. 1983, second imp. 1999), p.15
  3. Titus Burckhardt, Art of Islam: Language and Meaning (Bloomington: World Wisdom, 2009), p. 223
  4. Seyyed Hossein Nasr, The Essential Seyyed Hossein Nasr, ed. William C. Chittick (Bloomington: World Wisdom, 2007), p. 74
  5. 5.0 5.1 5.2 Massington, L., Radtke, B., Chittick, W. C., Jong, F. de, Lewisohn, L., Zarcone, Th., Ernst, C, Aubin, Françoise and J.O. Hunwick, “Taṣawwuf”, in: Encyclopaedia of Islam, Second Edition, edited by: P. Bearman, Th. Bianquis, C.E. Bosworth, E. van Donzel, W.P. Heinrichs.
  6. Martin Lings, What is Sufism? (Lahore: Suhail Academy, 2005; first imp. 1983, second imp. 1999), p.12: "Mystics on the other hand-and Sufism is a kind of mysticism-are by definition concerned above all with 'the mysteries of the Kingdom of Heaven'".
  7. Knysh, Alexander D., “Ṣūfism and the Qurʾān”, in: Encyclopaedia of the Qurʾān, General Editor: Jane Dammen McAuliffe, Georgetown University, Washington DC.
  8. Compare: Nasr, Seyyed Hossein (2007). Chittick, William C. (ed.). The Essential Seyyed Hossein Nasr. The perennial philosophy series. Bloomington, Indiana: World Wisdom, Inc. p. 74. ISBN 9781933316383. Retrieved 2017-06-24. Sufism is the esoteric or inward dimension of Islam [...] Islamic esoterism is, however [...] not exhausted by Sufism [...] but the main manifestation and the most important and central crystallization of Islamic esotericism is to be found in Sufism.
  9. Shah, Idries (1964–2014). The Sufis. ISF Publishing. p. 30. ISBN 978-1784790035. According to Idries Shah, Sufism is as old as Adam and is the essence of all religions, monotheistic or not. See Perennial philosophy
  10. Shah, Idries (1964–2014). The Sufis. ISF Publishing. pp. 54, 59. ISBN 9781784790059. OCLC 974354388.
  11. Editors, The (2014-02-04). "tariqa | Islam". Britannica.com. Retrieved 29 May 2015.CS1 maint: extra text: authors list (link)
  12. Bin Jamil Zeno, Muhammad (1996). The Pillars of Islam & Iman. Darussalam. pp. 19–. ISBN 978-9960-897-12-7.