Allah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Sunan Allah da Rubutun Larabci

Allah, Ubangiji, Mahalicci, Da Larabci: الله, Allāh sunan Abun bautawa ne a addinin musulunci, ansamo sunan ne daga Larabci inda ya maye kalmar da ake amfani da ita na Ubangiji, da turanci God. Allah shi ne ubangiji makadaici wanda yahalicci sammai da kasa, mutane da aljannu baki daya kuma shine wanda ikon komai ke gareshi.