Zikiri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wikidata.svgZikiri
Bayanai
Suna a harshen gida ذِكْر‎
IPA transcription (en) Fassara ðɪkr

Kalmar larabci Dhikr na nufin zikiri . Wata kalmar ita ce Dhikrullah ( ambaton Allah ).

Zikiri wata ibada ce ga Allah. An san 'yan sufi da yawan yin Zikiri a taron jama'a, da kuma kowane Sufi domin yana da nasa musamman irin Dhikr. Duk da haka dole ne duk musulmai suyi zikiri. Akwai fa'idodi da yawa daga yin Dhikr bisa ilimin addinin Musulunci. Kamar cewa shi mai goge zuciya ne, hanya ce ta samun kusanci ga Allah, mutum ma yana iya samun bishiyoyi a cikin Aljanna saboda ita.