Aljannah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Aljannah
mythical place, elsewhere
opposite ofhell Gyara

Aljannah wata kidace wacce take da lambuna da koramai da idanuwan ruwa masu dadi wacce bamai zartsiba akwai farantai na zinare da lu ulu u dakuma gadaje na ni ima da tufafi na alhariri koraye aljannah tanada hawa hawa kololuwarta itace firdausi. Allah madaukakin sarki yacelallai masu takawa suna acikin gidajen aljannah mai idanuwan ruwa (46) kushigeta da aminci,kuna amintattu(47) kuma muka debe abinda ke cikin