Harshe (gaɓa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Harshe (gaɓa)
Tongue.agr.jpg
anatomical structure
subclass ofheterogeneous anatomical cluster Gyara
arterial supplylingual artery, ascending pharyngeal artery Gyara
venous drainagelingual veins Gyara
usetaste, spoken language, licking Gyara
Foundational Model of Anatomy ID54640 Gyara
Unicode character👅 Gyara

Harshe ko Halshe wata gaɓa ce ta tsoka a dake acikin bakin yawan cin vertebrates wanda ke saita abinci domin taunawa, kuma ana amfani dashi a wurin yin hadiya. Yana da muhimmanci a digestive system kuma shine muhimmin gaɓar dandano acikin gustatory system. Sashen harshe na sama wato (dorsum), taste buds suka lulluɓe shi acikin lingual papillae. sensitive ne sosai kuma yana da damshi na miyau akoda yaushe, kuma yakan samu nerves da blood vessels. Harshe kuma shine asalin abunda ke wanke hakora da tsaftace su.[1] Babban aikin harshe shine taimakawa wurin maganan ƴan'adam da vocalization a wasu dabbobi.

Harshen ƴan'adam yakasu gida biyu, ɓangaren oral dake gaba da kuma ɓangaren pharyngeal a baya.

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Maton, Anthea; Hopkins, Jean; McLaughlin, Charles William; Johnson, Susan; Warner, Maryanna Quon; LaHart, David; Wright, Jill D. (1993). Human Biology and Health. Englewood Cliffs, New Jersey, USA: Prentice Hall. ISBN 0-13-981176-1.