Yawu
Appearance
|
body fluid (en) | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
digestive juice (en) |
| Produced by (en) |
salivary gland (en) |
| Hashtag (mul) | saliva |
| WordLift URL (en) | http://data.wordlift.io/wl01714/entity/saliva |
| NCI Thesaurus ID (en) | C13275 |




Yawu ko kuma Miyau, wani sinadarai ne da jikin mutum ke hadawa kai tsaye a cikin bakin sa, wanda yake tsilulu ba mai kauri ba, miyau sinadarai ne masu amfani a cikin jikin mutum, dasu ne mutum yake tattauna abinci ya hadiye, amman a halin ciwo kaman zazzabin ciwon sauro ko tarin tibi, lakar jikin dan adam tana rage irin wannan cututtukan ne ta hanyan turo da sinadaran ciwon cikin miyau, shiyasa a wannnan halin miyau yake kara kauri ba kaman yanda yake a halin lafiya ba. Shiyasa idan mutum baida lafiya ake yin gwajin ciwo ta hanyar diban jini, ko kashi, ko miyau. A halin lafiya dan adam yakan iya hadiye miyan sa, amman a halin ciwo bai iya hadiye miyau.