Imani
Jump to navigation
Jump to search
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
mental state (en) ![]() ![]() | ||||
Bayanai | ||||
Subclass of (en) ![]() |
belief (en) ![]() | |||
Studied by (en) ![]() |
theology (en) ![]() ![]() | |||
Present in work (en) ![]() |
Civilization V (en) ![]() | |||
Opposite of (en) ![]() |
unbelief (en) ![]() ![]() | |||
Practiced by (en) ![]() |
believer (en) ![]() | |||
|
Imani shine yarda da cewa Allah madaukakin Sarki shine yayi halitta kuma ya halicci kowa da komai. A musulunci akwai rukunnan imani guda shida (6),
Rukunnan Imani[gyara sashe | Gyara masomin]
- Imani da Allah da kuma yarda da Annabi Muhammad Manzon Allah ne.
- Imani da Mala'ikun Allah
- Imani da littatafan Allah, wadanda ya aiko Manzanni dasu. Misali alkur'ani, Injila, Zabura, attaura da sauransu
- Imani da Manzanni dukkansu, amma alQur'ani ta ambaci guda 25 harda Manzon Allah tsira da aminci su tabbata agare shi.
- Imani da ranar tashin Kiyama
- Imani da kaddarar data shafe ka maikyau ko marakyau