Ibrahim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ibrahim
Rembrandt Harmensz. van Rijn 035.jpg
human biblical figure, Patriarchs
jinsinamiji Gyara
sunaAvraham Gyara
lokacin haihuwa1813 BCE Gyara
wurin haihuwaMesopotamia Gyara
lokacin mutuwa1638 BCE Gyara
sanadiyar mutuwanatural causes Gyara
wajen rufewaCave of the Patriarchs Gyara
ubaTerah Gyara
uwaAmasla'i Gyara
siblingNahor, Haran Gyara
mata/mijiSara, Hagar, Keturah Gyara
sana'aManzo, rasul Gyara
owner ofEliezer Gyara
residenceCanaan, Mesopotamia Gyara
addiniAbrahamic religion Gyara
feast dayOctober 9 Gyara
significant eventmale circumcision Gyara

Annabi Ibraham A.S, turanci Abraham Harshen Hebrew| אַבְרָהָם ʾAvraham|ʾAḇrāhām; Larabci|إبراهيم, Ibrahim; Shine Baban addinai uku dasuka shahara a Duniya wadanda ake kira da Addinan Ibrahimiya. A yahudanci shine yasamar da Alkawari wata muhimmiyar dangantaka ne tsakanin yahudawa da Allah madaukakin Sarki, kamar yadda addinin su yanuna; A kiristanci, shine abin koyin duk wanda sukayi Imani, Jewish ko Gentile; A musulunci kuma shine Baban Annabawa, kasantuwar dukkanin Annabawa da Manzannin dasuka zo bayansa daga tsatsonsa suke, wato daga cikin yayansa ne, har zuwa kan Annabi Muhammad.

Labarin dake cikin Genesis yata'allaka ne akan themes of posterity and land. Allah ya umurci Ibrahim yabar gidan mahaifinsa Terah kuma yazauna a kasar, wanda asali anba Canaan amma yanzu Allah yayi wa Ibrahim alkwari da ya'yansa. Masu bukata da dama ansaka su agaba, cikin wadanda zasu gaji garin bayan Ibrahim; da, Alkawuran da akayi wa Ishmael akan kafa wata babbar kasa, Isaac, dan Ibrahim ta wurin yar'uwarsa Sarah, ya gaji alkawuran da Allah yawa Ibrahim. Abraham ya mallaki a kabari, (the Cave of the Patriarchs) a Hebron wanda na Sarah ne, thus establishing his right to the land; and, in the second generation, magajin shi Isaac ya auri wata mata daga yan'uwansa, hakane yasa ya cire Canaanites daga samun kowane irin gado. Daga baya Ibrahim ya auri Keturah da sauran yayansa shida; amma, lokacin da zai mutu, sanda aka birne shi a gefen Sarah, Isaac ne ya karbe "duka kayayyakin Ibrahim" goods", wanda sauran ya'yan suka sami "kyautuka" kawai, (Genesis 25:5–8).[1]

Tarihin Ibrahim baza'a kawai iya danganta ta da wani takaitaccen lokaci ba, amma kuma kowa ya yarda da lokacin patriarchal age, tareda exodus da kuma lokutan alkalai, is a late literary construct that does not relate to any period in actual history.[2] A common hypothesis among scholars is that it was composed in the early Persian period (late 6th century BCE) sakamakon tashin hankali tsakanin Jewish landowners wanda yazauna a Judah lokacin Babylonian captivity da bin hakkin kasar su ta hannun "mahaifinsu Ibrahim", da wadanda suka dawo kuma suka tura nemansu akan al'adun Musa da the Exodus.[3]

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. sfn|Ska|2009|pp=26–31
  2. sfn|McNutt|1999|pp=41–42
  3. sfn|Ska|2006|pp=227–28, 260