Jump to content

Baban Annabawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Baban Annabawa; Suna ne wanda ake kiran Annabi Ibrahim (A.S) da shi, hakan ya samo asali ne daga kasantuwar, daga tsatsonsa Annabawan da suka zo bayansa daga Manzannin Allah har zuwa kan Annabi Muhammad (S.A.W) suka fito, wannan shi yasa ake kiran sa da wannan suna.